Shaikh Zakzaky Ya Rabawa 'Yan Jarida Kayan Abincin Domin Ramadan A Kaduna

 


Jagoran Harkar Musulunci, Shaikh Ibraheem Zakzaky ya rabawa 'yan jarida kayan abinci domin Ramadan a Kaduna. Rabon ya gudana ne a ranar 12 ga watan Afrilun 2022 ta hannun Fasto Yohanna Buru. 

Ga wasu kadan daga cikin hotunan da muka samo; 








Post a Comment

0 Comments