Dimbin al'ummar Musulmi ne suka halarci sallar Jana'izar Shaheed Yusuf Muhammad a ranar Litinin a Zariya.
Shaheed Yusuf ya sami darajar Shahada ne sakamakon harbinsa da jami'an tsaro suka yi a ranar Lahadi 10 ga Afrilu 2022 yayin muzaharar lumana ta kira ga hukuma ta saki Fasfo din Jagora Sheikh Zakzaky da mai dakinsa Malama Zeenah da aka gabatar a Zariya. Ga rahoton Abdullah Aliyu Bello...
0 Comments