A ranar Laraba 25 ga watan Maris din 02020, ‘yan uwa Musulmi almajiran Shaikh Zakzaky (H) sun ci gaba da muzaharar Free Zakzaky da yake gudana a Abuja domin yin kira ga gwamnatin Nijeriya da ta gaggauta sakin jagoran Harkar Musulunci a Nijeriya Shaikh Ibraheem Zakzaky, sai dai a wannan karon muzaharar ta zo da sabon salo saboda bullowar annobar Covid-19.
‘Yan uwa sun tsaya ne a bangarori biyu na kan hanya suna dauke da hotunan Malam tare da rera taken kira ga hukuma da ta gaggauta sakin Malam[H].
Shin kana da wani labari da kake son mu buga maka a shafinmu? Idan eh maza ka turo mana shi ta hanyoyi kamar haka:
Imel: mujallargwagwarmaya@gmail.com
Facebook: Mujallar Gwagwarmaya
27032020
SHIN KA SHIRYA TALLAFAWA SHAFIN NAN?
Account No: 3082305421
Banki: First Bank
0 Comments