Tattakin Arba'in Na Imam Husaini A Abuja Kafin Jami'an Tsaro Su Kawo Hari


Yadda aka gudanar da tattakin arba’in na Imam Husaini a ranar Alhamis din 8 ga watan Oktoban 2020 a birnin tarayya Abuja kafin jami’an tsaron ‘yan sanda su kawo hari.

An fara tattakin ne da safe, inda aka taso daga kasuwar Utako, aka durfafi Berger duk cikin birnin Abuja. Ga wadansu hotuna da muka samo muku.
























 Shin kana da wani labari da kake son mu buga maka a shafinmu? Idan eh maza ka turo mana shi ta hanyoyi kamar haka:





Imel: mujallargwagwarmaya@gmail.com

WhatsApp: 08064613705

Twitter: @MujallarG

Facebook: Mujallar Gwagwarmaya



TALLAFAWA SHAFIN MUJALLAR GWAGWARMAYA



Account No: 3082305421
Account Name: Ammar M. Rajab
FIRST BANK

Post a Comment

0 Comments